Loading...
Contest Ended
No entries were submitted.
MENENE GASAR AREWA? Gasar Arewa wata gasar bidiyo ce da DusDus ta shirya domin mutanen Arewa. Wannan dama ce gare ku ku nuna *abin da ya sa yankin da kuke zaune yake na musamman, kuma ku samu damar lashe kudi! 🏆 ME YA SA YANKINKU YAKE DA BAN SHA'AWA? Lokaci ya yi da za ku nuna wa mutane abin da yankinku yake da shi. WA ZAI IYA SHIGA? Kowa zai iya shiga! Za ku iya yin bidiyonku da Hausa, Kanuri, ko kowace irin harshen Arewa da kuka zaba. ME ZA KU NUNA MANA? 🌟 Rayuwar yankinku – Me ya sa yankinku ya bambanta da sauran wurare? 🍲 Abinci– Wane abinci ne na yankinku da kowa ya kamata ya gwada? 🏞️ Wurare masu kyau – Wuraren nishadi ko kyau da baƙi ba su sani ba. 🎉 Al'ada da mutane – Abubuwan da suka shafi al'adarku da mutanen yankinku. ❤️ Abin da kuke alfahari da shi– Me ya sa kuke son kiran wannan wuri gidanku? *#GasarArewa na DusDus! ❤️*
Start Date
Aug 17, 2026
End Date
Aug 24, 2026
Entries allowed
Unlimited videos